Rikicin PDP
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yaba wa takwaransa na jihar Benuwai, Samuel Ortom, bisa rawar da ya taka wajen mulki ya koma kudu a babban zaben 2023.
APC ta samu kudi masu yawa ta hanyar saida fam din shiga zaben 2023, sai ga shi wani shugaba a APC ya bukaci Abdullahi Adamu ya dawo da wadannan tulin kudi.
A jiya aka bada sanarwar korar Ovie Omo-Agege daga jam’iyyar APC a Delta, uwar jam’iyya ta ce ba su san da zaman wannan matsaya da aka dauka a kan Omo Agege ba.
Yayin da PDP ke ganin zata hada kan yan adawa ta kwace mulkin majalisar wakilai, gwamna Nyesom Wike, ya rusa tunanin da cewa Ribas na tare da APC a majalisa.
Jam’iyyar LP ta karbe mulkin jihar Abia daga hannun PDP bayan shekaru. Gwamna Okezie Ikpeazu ya ce tun farko ya hango cewa Peter Obi zai kawowa PDP cikas a bana
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta soke dakatarwar data yiwa tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, tsohon gwamnan Katsina, Ibrahim Shema, Anyim Pius ds
Gwamnan jihar Ribas yana ganin akwai bukatar a samu shugabanci mai karfi yau a PDP. Nyesom Wike ya ce babu labarin N12.5bn da aka tara lokacin zaben shugabanni
Wata ƙungiya ta fito fili ta bayyana dalilin da ya sanya ɗan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na jihar Imo,.Emeka.Ihedioha, ya janye.
Shugaban PDP a Najeriya, Iyorchia Ayu bai yi murabus ba, an ji hadiminsa, Simon Imobo-tswam ya nuna uban gidansan zai kare kan shi a shari’ar da ake yi a kotu
Rikicin PDP
Samu kari