Rikicin PDP
Smart Adeyemi da wasu daga cikin wadanda su ka so samun takarar Gwamna a Kogi sun yi fushi, ana zargin ba ayi wani zaben gwani ba, sakamakon bogi aka bada.
Yayin da ake ci gaba da shari'a kan sakamakon zaben shugaban ƙasa, wat kunguyar matasa a cikin inuwar PDP ta buƙaci shugabanni su yi kansu karatun ta nutsu.
Jam'iyyar PDP ta ɗauki matakin ladabtar wa a jihar Legas kan shugaban jam'iyyar da mataimakin sa na jihar. Ana zargin su da cin dunduniyar jam'iyya a zaɓe.
Nyesom Wike da wasu Gwamnonin PDP sun shirya makarkashiya domin a canza NWC, amma Gwamnan Bauchi, Bala Mohamme ya dage sai ya takawa ‘Yan kungiyar G5 burki.
'Yan PDP, NNPP da LPda za su je majalisa su na kokarin yakar jam'iyyar APC. Nyesom Wike ba zai yarda PDP ta birkitawa APC lissafi a takarar shugaban majalisa ba
Jam'iyyar PDP ta gaza hakuri ta fara ɗaukar matakan ladaftar da wasu tsoffin ministoci 2da jiga-jiganta, wanda take zargin sun mata zagon ƙasa a jihar Kebbi.
Babbar kotun jihar Katsina ta dakatar da kwamitin rikon kwarya da jam'iyyar PDP ta kafa a jihar har sai ta gama sauraron karar dake gabanta ta yanke hukunci.
Yanzu muke samun labarin cewa, Allah ya dauke daya daga cikin tsoffin gwamnonin jihar Anambra da ke Kudu maso Gabashin Najeriya. A yau Talata ne aka ce ya rasu.
Sanata Dino Melaye, daya daga cikin neman tikitin PDP a zaben gwamnan Kogi ya caccaki Gwamna Nyesom Wike saboda furucin da ya yi a kansa a baya-bayan nan.
Rikicin PDP
Samu kari