Rikicin PDP
Nyesom Ezenwo Wike ministan babban birnin tarayya Abuja ya yi magana dangane da dambarwar rikicin siyasar jihar Rivers da batun tsige Gwamna Fubara.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya karɓi baƙuncin takwarorinsa na PDP kan batun tsige gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, mai takun saƙa da Wike.
NWC na jam'iyyar PDP ta ƙasa ta tsoma baki a taƙaddamar da ta shiga tsakanin gwamna Similanayi Fubara da majalisar dokokin jihar Ribas kan batun tsige shi.
Gwamnan jihar Ribas, Similanayu Fubara da tsohon gwamnan da ya gaba, Nyesom Wike, ministan Abuja sun haɗu sun gaisa a fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Kungiyar Gwamnonin PDP za ta iya sa kafar wando da Nyesom Wike kan rikicin Ribas. Sauran Gwamnonin PDP za su hana a tunbuke Gwamnan Ribas a Majalisa.
Gwamna Fubara na jihar Ribas ya shiga ganawa yanzu haka da dattawan jam'iyyar PDP yayin da ake yunkurin tsige shi a majalisar dokokin jihar ranar.Litinin.
Yayin da ake ta rigimar tsige gwamna Siminalayi Fubara, mambobi masu goyon bayan mai girma gwamna sun zabi Ehie Edison a matsayin sabon shugaban majalisa.
Wani Hadimin Muhammadu Buhari ya tsoma baki kan rikicin Ribas. Kuma wani tsohon ‘dan majalisa ya ba Gwamna Simi Fubara shawarar ya nemawa kan sa mafita tun wuri.
Alamu na nuna akwai sabani tsakanin SImi Fabura da Nyesom Wike. An tunbuke mutumin Simi Fubara a Majalisa a yunkurin tsige Gwamnan jihar Ribas da ake yi.
Rikicin PDP
Samu kari