Rikicin PDP
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwang, ya naɗa mambobin majalisar dokokin jihar da kotun ɗaukaka ƙara ta tsige a matsayin masu taimaka masa a mazaɓunsu.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ya sake tayar da tarzoma a ofishin mukaddashin jam'iyyar PDP na kasa da ke Abuja, ya bukaci a ba shi takardar cin zaben.
Philip Shaibu, mataimakin gwamnan jihar Edo ya dira babbar hedkwatar PDP ta ƙasa da ke birnin Abuja inda ya nemi a ba shi takardar shaidar zama ɗan takara.
Tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya bayyana cewa ba inda za shi, yana nan a matsayinsa na jagoran PDP na jihar Benuwai amma ba shi da shirin shiga APC.
Gamayyar ƙungiyoyin fararen hula sun maka Gwamna Siminalayi Fubara da majalisar dokokin jihar Riba a gaban kotu kan sauya sheƙar ƴan majalisa 27.
Mambobi 7 daga cikin 24 na majalisar dokokin jihar Zamfara sun dakatar da ƴan majalisa 16 da suka dakatar da kakakin majalisar, Bilyaminu Moriki.
Babbar jam'iyyar adawa, PDP, ta dakatar da shugaban jam'iyya na ƙaramar hukumar Jere a jihar Borno tare da sakatarensa kan rashin ƙadabi da ɗa'a.
Wasu mata masu ɗumbin yawa sun fito tattakin nuna goyon baya ga Gwamna Sim Fubara na jihar Ribas, sun roƙi ƴan siyasa su bar gwamnan ya yi mulki lafiya.
Jagororin jam'iyyar PDP na shiyyar Kudu maso Gabashin Najeriya sun ayyana goyin bayansu ga Sunday Ideh-Okoye a matsayin wanda zai maye gurbin Anyanwu.
Rikicin PDP
Samu kari