Rikicin PDP
Tsohon kakakin dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya kare matakin Tinubu inda ya ce ko ina yanzu akwai matsalar tsadar rayuwa a duniya.
Tsohon mai goyon bayan Atiku, Audu Mahmood da dubban magoya baya cikin harda shugabannin jam'iyyar PDP sun watsar da laima, sun koma jam'iyyar APC a Jigawa.
Wasu yan daba sun yi kokarin hana taron godiya domin nuna farin ciki bisa nasarar da Allah ya ba Gwamna Fubara a hukuncin kotun koli amma ba su ci nasara ba.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi watsi da zancen bada belin mutum biyar masu biyayya ga Gwamna Fubara, waɗanda ake zargi da hannu a ayyukan ta'addanci
APC, PDP da sauran jam'iyyu sun goge raini a jihohin da aka yi zaben cike gurbi. Jam’iyyar APC ta fi kowa tashi da kujeru masu yawa da aka gudanar a makon jiya.
Jam'iyyar PDP ta ƙasa ta amince da naɗin Toyese a matsayin sabon mataimakin shugaban jam'iyyar na ƙasa na shiyyar Kudu maso Yammacin Najeriya bayan rasuwar tsoho.
Burin Atiku Abubakar na sake neman takara za ta gamu da cikas. Jagoran PDP, Bode Geoge yana ganin girma ya kama Atiku Abubakar, ya kyale yara su nemi mulkin Najeriya
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara ya koka kan yadɗa rikicin siyasar jihar Ribas ya zame masa karfen kafa, ya hana shi zama cikin farin ciki da iyalansa.
Gwamnan Siminalayi Fubara ya sake rantsar da kwamishinoni 9 masu goyon bayan Nyesom Wike a gidan gwamnatinsa da ke Fatakwal, babban birnin jihar Ribas.
Rikicin PDP
Samu kari