Rikicin PDP
Fitaccen ɗan jaridar nan, Dele Momodu ya bayyana cewa babu wani abu ko da tikitin takara ne da zai raba Atiku, Obi da sauran kusoshin haɗaƙa a jam'iyyar ADC.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan sufurin jirgin sama, Festus Keyamo ya ce taron tsofaffin yan siyasa a ADC ba wata barazanar a zo a gani ce ga APC ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar gwamnan Kano kuma jigo a jam'iyyar PDP, Ibrahim Ali Amin Little ya sanar da ficewa daga cikin jam'iyyar PDP.
Yayin da shirin kwace mulki daga hannun APC ke ƙara kankama, tsohon shugaban Majalisar Dattawa, David Mark ya fice daga jam'iyyar PDP a jihar Benue.
A labarin nan, za a ji cewa jagora a PDP kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar na neman hadin kai manyan jam'iyyar gabanin zaben 2027.
Sama da mambobi 5,000 sun bar LP, PDP, APGA sun koma APC a Enugu; Minista Nnaji ya yi Allah-wadai da haraji da wahalar rayuwa da ake fuskanta a jihar Enugu.
Tsohon mai magana da yawun PDP na ƙasa, Kola Ologbondiyan, ya bayyana cewa ba rikicin jam'iyya ne dalilin sauya sheƙar wasu gwamnonu ba, dole ce.
A labarin nan, za a ji cewa PDP na iya fuskantar babbar barazana yayin da gwamnoni da sauran masu ruwa da tsaki a Kudu maso Gabas ke barazanar ficewa.
Jami'an tsaro da aka jibge a sakatariyar PDP da ke Abuja sun fatattaki mambobin kwamitin amintattu daga dakin gudanar da taron NEC da ke a hedikwatar jam'iyyar.
Rikicin PDP
Samu kari