Jihar Oyo
Wata babbar kotu mai zama a Ogbomoso, jihar Oyo ta garkame wani basarake da mutane uku bisa laifin kwacen fili da kuma yunkurin kasa. Ta dage zaman zuwa satin sama.
Mace ta farko da ta zama Manjo Janar a Najeriya, Aderonke Kale mai ritaya ta riga mu gidan gaskiya ta na shekaru 84 a duniya a birnin Landan da ke Ingila.
Jami’an yan sanda sun kama wani da ake zargin matsafi ne, Hassan Kolawole. An gurfanar da mutumin a ranar Juma’a bayan an kama shi da sabon kokon kai.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da ƙarin Naira dubu 25 ga ma'aikatan jihar da kuma N15,000 ga masu karɓan fansho domin rage radadin wahala.
Rikicin shugabancin da ke tsakanin Sarkin Sasa, Alhaji Haruna Maiyasin da Sarkin Hausawa na Ibadan, Alhaji Ali Zungeru na kawo tashin hankali a al'ummar Hausawa.
Ministan wutar lantarki na Najeriya, Adebayo Adelabi, ya share tababa kan halin da yake ciki bayan hatsarin jirgin saman da ya ritsa da shi a Ibadan jiya Jumu'a.
Tsohon babban hafsan sojin ƙasa, Tukur Buratai ya bayyana waɗanda suka haifar da matsalar rashin tsaro a Najeriya, inda ya ɗora laifin kan ƴan siyasa.
Rahotanni sun bayyana cewa wani jirgin sama ya gamu da matsala a filin sauka da tashin jiragen sama da ke Ibadan, babban birrnin jihar Oyo ranar Jumu'a daddare.
Babban Sarkin Hausawa na kasar Ibadan, Alhaji Ali Zungeru ya dakatar da Sarkin Sasa Haruna Maiyasin bisa samunsa da laifin nuna rashin ladabi ga Olubadan na Ibadan.
Jihar Oyo
Samu kari