Jihar Osun
Rundunar Tsaro NSCDC reshen Jihar Osun, a ranar Litinin, ta yi holen wani malamin makaranta mai zaman kanta, da aka ce sunansa John da wasu mutane biyar, kan lalata
Shugaban jam'iyyar PDP a karamar hukumar Ede ta Arewa, Alhaji Jimoh Oyekanmi ya rasu a jiya Talata 10 ga watan Oktoba bayan kammala aiki a ofishinsa.
Gwamnatin jihar Osun a ƙarƙashin jagorancin gwamna Ademola Adeleke ta sake sanya dokar hana fita a wasu ƙananan hukumomi biyu na jihar saboda rikici.
Ɗaliban jami'ar Obafemi Awolowo da ke Ile-Ife a jihar Osun, sun kulle ƙofar shiga harabar jami'ar domin nuna adawarsu kan ƙarin kuɗin makarantar da aka yi.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya soke bikin ranar da Najeriya samu 'yancin kai watau 1 ga watan Oktoba, 2023, ya ce mutane na cikin wani hali.
Shugaban majalisar dokokin jihar Osun, Adewale Egbedun, ya shallake rijiya da baya yayin da tawagar motocinsa suka gamu hatsari yayin barin Osogbo ranar Lahadi.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kona ɗalibi mai neman shiga jami'a har lahira yayin da suka kai hari fadar wani basarake a jihar Osun jiya Lahadi.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya sanya dokar kulle a wasu ƙananan hukumomi biyu na jihar. Gwamnan ya ɗauki matakin ne bayan rikici ya ɓarke.
Ministan ruwa da shuɗin tattalin arziƙi, Adegboyega Oyetola, ya bayyana goyon bayansa ga matakin kora da dakatarwan da APC ta Osun ta yi wa wasu mambobi.
Jihar Osun
Samu kari