Jihar Osun
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakwancin tsoffin gwamnonin 1999 a fadarsa da ke Abuja, Tinubu na daga cikin wadannan rukunin gwamnonin daga 1999 zuwa 2007.
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC), ta zargi gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke da danne hakkin Musulmin jihar ta hanyar sanya sunayen Kiristocin jihar.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya tura sunayen kwamishinoni 25 ga majalisar dokokin jiha, watanni Tara bayan ya karbi mulki daga hannun Oyetola a 2022.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Osun, ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum biyu. Hatsarin motan dai ya auku ne kan titin hanyar Ife-Ondo.
Gwamnan jihar Osun Ademola Nuruddeen Jackson Adeleke, na shirin samar da motocin hawa da rage ranakun zuwa aiki a jihar domin rage raɗaɗin cire tallafin mai.
Gwamnatin jihar Osun ta yi zargin cewa Gwamna Ademola Adeleke ya tsallake rijiya da baya a wajen wasu da ke yunkurin kashe shi a filin sallar idi na Osogbo.
Sanatan da suka samu hatsaniya tsakaninsa da gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya yi martani dangane da lamarin. Sanata Ajibola Basiru ya shawarci gwamnan.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya kasa aiwatar da sallar Idi sakamakon zama a wurinsa da tsohon mai magana da yawun Majalisar Dattawa, Sanata Ajibola Ba.
Alhazan jihar Osun sun fusata kan rashin ingancin abincin da ake ciyar da su da shi a ƙasa mai tsarki. Alhazan sun gudanar da zanga-zanga domin nuna fushin su.
Jihar Osun
Samu kari