Ogun
Yan sandan Jihar Ogun sun kama wani fursuna dan shekara 28 da ya tsere daga gidan yarin Kuje mai suna Yakubu AbdulMumuni. An kama wanda ake zargin ne a Santa-Ot
'Yan sanda a Ogun a ranar Laraba, 13 ga watan Yuli, ta bayyana cewa ta kama wani da ya tsere daga gidan yarin Kuje, Yakubu Abdulmumuni, a yankin Sango-Ota.
Yan sanda a jihar Ogun sun tsare wasu mutane biyu kan zarginsu da satar ragon babban sallah. Eid el Kabir, da aka fi kira da babban sallah a Najeriya zai fado
Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo a murnar cikarsa shekaru 85 ya tuka babur din adaidaita sahu a titunan Abeokuta. Tsohon shugaban kasar ya cika
Babban Faston cocin Redeemed Christian Church of God, RCCG, Fasto E.A. Adeboye, ya yi gargadin cewa duk wanda ya yi batanci ga Annabi Isa (AS) zai dandana fushi
Kwamitin limamai da malaman addinin musulunci ta Jihar Ogun ta ce dole gwamnatoci a dukkan matakai su mayar da hankali kan ilimi da gina al'umma don kasar ta ci
Rundunar yan sandan Jihar Ogun, a ranar Alhamis ta bayyana cewa wanda ya yi wakar Zazu, Habib Okikiola wanda aka fi sani da Portable, ya kai kansa hedkwatar yan
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kutsa cocin 'Celestial Church-Christ, SBJ Oshofa a Wasimi, karamar hukumar Ewekoro na Jihar Ogun, sun sace masu
Kakakin ‘yan sandan ya ce mutane suna kiran lambar gaggawar ta rundunar suna nuna damuwa kan lafiyar ‘yan uwansu a Ijebu-Ode da kuma jihar baki daya a makon.
Ogun
Samu kari