Ogun
A ranar Laraba aka kwashi ‘yan kallo bayan Sanatan Legas ta Yamma, Solomon Olamilekan Adeola ya rushe da kuka bayan mutane sun kawo masa fom din tsayawa takarar
Yayin da musulmai ke shagulgulan sallah, yan sanda a Ogun sun cika hannu da wani shugaban yan kungiyar asiri da aka jima ana nema ruwa a jallo a jahar Ogun.
Wani faifan sauti ya bayyana lokacin da wani dan majalisar tarayya na yiwa wani barazanar mutuwa. Wannan na zuwa ne gabanin taron zaben fidda gwanin jam'iyyar.
Ayodele Oludiran ya aika korafi a kan gwamnan jihar Ogun a lokacin da ake daf da zaben gwani, ya ce Gwamna Dapo Abiodun ya taba aikata mugun laifi a 1980s.
Adebola Daniel, 'da ga tsohon gwamnan jihar Ogun ya shirya angwancewa da budurwarsa, Morenike, duba da yadda kwanan nan ya bukaci ta auresa, inda ta amince.
An taa kura a ranar Litinin a yankin Idi-Ori da ke Abeoukuta a karamar hukumar Abeokuta ta arewa a jihar Ogun yayin da wani mutum ya gane wanda ya sace shi.
Wata kotun majistare da ke zama a Abeokuta a ranar Juma’a, 8 ga watan Afirilu ta yanke wa wani Seun Sowemimo, mai shekaru 33 watanni 12 a gidan yari ba tare da
Wani fasto ya rigamu gidan gaskiya yayin da yake ci gaba da caccakar matsafa a cikin coci. An ga lokacin da ya yanki jiki ya fadi matacce yana tsaka da magana.
Jihar Ogun - Wani dan Najeriya mai suna Malaolu Oluseye ya bayyana a wani bidiyo mai rasta zuciya kan yadda ya rasa sassan jikinsa sakamakon hadarin mota..
Ogun
Samu kari