Sarkin Kano
Kwamandojin Hisbah a kananan hukumomi 44 a Kano sun ziyarci Sarki Muhammadu Sanusi II a fadarsa domin nuna goyon bayansu da kuma hadin kai kan ayyukansu.
Kungiyar 'yan jaridu masu aiko da rahotanni da ke karkashin kungiyar 'NUJ, ta sanar da kauracewa duk wasu ayyukan da suka shafi gwamnatin jihar Kano.
Gwamnatin Kano ƙarƙashin bba Kabir Yusuf ta ɗauki wasu matakai waɗanda suka zama kusan iri ɗaya da na tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje.
Abba Kabir Yusuf ya shekara a ofis, za a tuna shi da gyaran asibitin Hasiya Bayero da wasu asibitocin gwamnati da samar da tsarin yin JAMB, NECO da WAEC kyauta.
An yi kwakkwaran bincike kan wani faifan bidiyo da ke yawo a kafofin sadarwa na Sanusi II yana sukar gwamnati, an tabbatar bidiyon an yi ne tun 2022 a Lagos.
A zaman sauraron karar da Aminu Ado Bayero ya shigar, an yi zazzafar muhawara tsakanin lauyoyi kan batun take hakkin sarki na 15, kotu ta ɗaga zaman.
Duk da shari’ar masarautu da ake yi kotu, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu tarba daga Kanawa bayan sallar Juma’a a fadarsa da ke Nasarawa.
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da fara gina titin karkara mai nisan kilomita 7.2 daga Mil Goma zuwa 'Yankatsari, da kilo mita 7.5 a Rijiyar Gwangwan kan N2.6bn.
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da naira biliyan 2,910,682,780 domin biyan kudin jarabawar NECO da NBAIS ga dalibai 119,903 da ba sa iya biyan kudin.
Sarkin Kano
Samu kari