Sarkin Kano
A ranar talata, 28 ga watan Mayu, babbar kotun tarayya a Kano ta ba da umarnin korar Sarkin Kano Sanusi II daga fa, yayin da babbar kotun jihar ta hana yin hakan.
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanya takunkumi mai tsauri kan duk wani taron jama'a da aka shirya da nufin gudanar da zanga-zanga a fadin jihar.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta haramta yin zanga-zanga a kan titunan Kano. Ta umarci jami'an tsaro su cafke masu yi.
Kungiyar Inuwar Masarautar Bichi ta bukaci majalisae dokokon jihar Kano da ta sauya dokar da ta rushe masarautun jihar guda biyar da aka kirkiro a 2019.
Rundunar ƴan sanda ta bayyaja cewa ba za ya kyale duk wanda ya yi yunkurin tayar da tarzoma a jihar Kano ba, ta ja kunnen masu shirin ɗauko hayar ƴan daba.
Yayin da ake cikin ruɗani umarnin kotuna da suka sha banban, ɗan takarar gwamna inuwar jam'iyyar NNPP a jihar Ogun, Ajadi ya yaba da dawowar Sanusi II.
Wata kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta ba da umarnin a fitar sa Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, daga fadar Sarkin Kano ta Gidan Rumfa.
Wata babbar kotun jihar Kano ta hana jami'an tsaro na 'yan sanda, DSS da sojoji fitar da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II daga fadar Sarki ko cafke shi.
Kungiyar kwararrun ma'aikata a Arewacin Najeriya (NPF) ta roki Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya rungumi kaddara sauke shi da gwamnati ta yi.
Sarkin Kano
Samu kari