Matasan Najeriya
A yau ne aka ji labari Shugaban IPAC na reshen Jihar Nasarawa, Hon. Cletus Ogah ya fitar da jawabi da ya ji tsageru sun yi wa wani 'Dan APC tsirara a taro.
Sanata Chimaroke Nnamani na jam’iyyar PDP mai wakiltar mazabar Enugu ta Gabas, ya roki matasan Najeriya a kan cewa su zabii Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023.
Bayan da kasar Dubai ta hana 'yan Najeriya shiga cikinta saboda wasu dalilai, yanzu haka 'yan kasuwa sun fara koka halin da ake ciki. Kasuwa ta fara yin sanyi.
Matan da ke goyon bayan jam’iyyar APC daga jihohin Kudu maso yamma sun yi taron kamfe a Legas, a nan Remi Tinubu ta fada masu yadda gwamnatinsu za ta dama da su
Budurwa Rebecca ta kasance mai tsantsaini tare da kiyaye cewa ba zata taba kwanciya da namijin da bata aura ba. Tace wannan yasa samarin shahoo ke gudunta.
Wani dan Najeriya ya jawo cece-kuce yayin da ya dauko tulin kudade ya kawo banki domin ya ajiye. Mutane da dama sun yi martani a sgafin sada zumunta na zamani.
Wata budurwa ta fusata da yadda wata kawarta ta dauki wata babbar kyauta ta ba saurayinta. Wannan lamari ya ba da mamaki, jama'a da dama a kafar sada zumunta.
Wani rahoto da muke samu ya bayyana cewa, Davido zai jagoranci bikin rufe wasannin World Cup da ake gudanarwa a yanzu. A baya da shi zai bude taron a Qatar
Wani bidiyo da aka wallafa a shafin TikTok ya ja hankalin mutanen ganin yadda wani mai siyar da Ice Crem ya dankara da gudu ya bi wata budurwa da ta gayyace shi
Matasan Najeriya
Samu kari