Matasan Najeriya
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana cewa mata sun cancanci karin mukaman shugabanci domin bayar da gudunmawarsu wajen ci gaban kasar.
Wata uwa ta jawo cece-kuce yayin da ta bayyana tura danta makaranta ba tare da jaka ba, ta ba shi buhun siminiti ya rike saboda yadda yawan yin barna a layi.
Wata matashiya yar Najeriya da ke siyar da tuwon roko ta yadu a TikTok bayan bidiyo ya hasko ta tana hada-hadar shirya abincin domin kaiwa kasuwa. Ta hadu.
Dubun wasu matasa da suka kware a satar awaki a cikin Gombe ta cika bayan da jami'an 'yan sanda da ke aiki bisa wasu bayanai na sirri suka yi nasarar dafesu.
Wata budurwa ta wallafa wani hoto inda ta nuna abincin da ta yi wa saurayinta amma ya tsere bayan dandana abincin, ta ce ya katange ta ta ko ina a kafar sadarwa
Wani matashi da aka bayyana sunansa da Kehinde Adesogba Adekusibe, ya tsinci kansa a komar hukumar 'yan sandan jihar Osun, biyo bayan wani rubutu da ya wallafa.
Wani matashi ya rasa ransa yayin da ake zargin ya shiga cikin tiransifoma don satar wayoyin ciki, ma'aikatar wuta ta gargadi mutane kan aikata hakan anan gaba.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi nasarar cafke mutane bakin haure 12 daga kasar Mali da Niger a birnin Kano, yayin da aka kama wasu bata gari 33 a samame.
Rundunar 'yan sandan jihar Osun ta ba da cigiyar wani matashi mai suna Orowole Rotimi kan zargin mallakar makamai, ta saka kudi ga duk wanda ya kawo bayaninshi.
Matasan Najeriya
Samu kari