Matasan Najeriya
Budurwa mai suna Florence ta wallafa wani bidiyo inda aka gano ta ta na wanka a bandakin tabo ya ja hankulan mutane masu amfani da kafar sadarwa ta zamani.
Kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a Kano ta daure wata mata mai suna Habiba a gidan gyaran hali saboda zargin kiran kawarta da 'Sharmota' a shafin WhatsApp
Wani dalibin Najeriya, Abraham Magu, ya yi aikin bajinta wajen zana takardar nara N200 da Fensir mai kaloli, jama'a sun nemi CBN da Bola Tinubu, su jawo shi.
Wani faifan bidiyo ya yadu inda wata 'yar Najeriya ke siyar da abinci a aji a wata jami'a a kasar Turai ya jawo kace-nace ga ma'abota shafin sadarwa na zamani.
Yanzu muke samun labarin yadda wata kotun Muslunci ta hukunta matasa biyu bisa zarginsu da aikata satar wayar hannu na wani mutumin da bai ji ba bai gani ba.
Kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a jihar Kano ta gurfanar da wani matashi Ali Dan-Asabe a gaban kotu kan damun daliban makarantar Islamiyya da kayan sauti
Mutane da yawa da su ka samu rauni a sakamakon fadowar gini yayin da suka je satar kaya, mutane su na bi duk inda aka ruguza gini domin su sata, an rasa rai.
Wata budurwa ta haddasa cece-kuce a shafin TikTok yayin da ta wallafa bidiyonta tare da wani ɗan matashin saurayi a dakin Otal, wasu na ganin yaro ne karami.
Wata matashiya 'yar bautar kasa a Najeriya ta yi abin a yaba inda ta shirya dawo da kudin alawus da aka biya ta N330,000 madadin yadda aka saba biyansu N33,000
Matasan Najeriya
Samu kari