Jami'o'in Najeriya
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun tarwatsa daliban da suka fito nuna adawa da kisan da masu sace waya suka yi wa wani dalibin ajin karshe.
Daliban jami'ar UNICAL masu yawan gaske a ranar Litinin, 4 ga watan Disamba sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da karin kudin makarantar da aka yi.
Gwamnatin jihar Katsina ta doka kan yadda wasu makarantu a jihar suka koma mafakar 'yan ta'adda, amma gwamnatin ta bullo da wasu hayoyin magance matsalar tsaron.
Matashin mai suna Gabriel Nwachukwu Eze, ya kammala jami'ar da sakamako na matakin farko (First Class). Eze ya kammala karatun ne bayan shan wahala a rayuwa.
Dan Najeriya ya ce yana da dalilin da yasa ya kone takardunsa na digiri saboda har yanzu bai samu aikin da zai yiwa kansa riga da wando daga su ba.
Ana ci gaba da cece-kuce kan makomar shirin Bola Ahmad Tinubu na ba daliban Najeriya rancen kudin makaranta da za a yi a nan ba da dadewa ba a kasar.
Ginin da ke dauke da ofishin shugabanni da jami’an jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ya kama da wuta a ranar Juma’ar nan, amma abin ya zo da sauki.
Yanzu haka akwai jami’o’i sama da 140 na ‘yan kasuwa da ke da lasisi daga NUC domin karatun digiri a Najeriya. A rahoton nan, mmun tattaro maku jerin jami’o’i.
Wata dalibar Jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun, Subair Enitan ta kwana a gadon asibiti bayan shafe awanni 58 ta na wanki babu kakkautawa a jihar Osun.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari