Jami'o'in Najeriya
Kungiyar kare hakkin musulmi na MURIC ta gargadi al'ummar musulmi su kauracewa jami'o'in kiristoci masu zaman kansu a Najeriya don suna tauye hakkin musulmi.
Gwamna jihar Imo da ke kudu maso gabashin ƙasar nan, Hope Uzodinma, ya tunbuke VC na jami'ar Noma da Kimiyyar Mahalla daga muƙaminsa kuma ya nada mukaddashi.
Kungiyar ASUU tace dole a biya ta albashin watannin nan takwas a lokacin yajin-aiki. Idan ba a sasanta ba, Iyaye da Dalibai za su ji jiki a sabon rikicin na su.
Rahotanni sun bayyana ceqa shugaban jami'ar Kwara (KWASU), VC Farfesa Muhammad Akanbi, ya rasu ranar Lahadi 20 ga watan Nuwamba, 2022, za'a masa jana'iza yau.
Rotimi Amaechi ya kammala karatun digirin farko daga jami’ar Baze. Tsohon Ministan sufurin na tarayya ya samu shaidar LLB tare da sauran dalibai da aka yaye.
Wani dalibi ya yanki jiki ya fadi matacce, lamarin da ya jefa jama'a cikin tashin hankali. An tabbatar da mutuwa dalibin dan aji daya a jami'ar Legas a Kudu.
'Yan ASUU za su ki koyar da dalibai karatu a duka jami’o’in gwamnati. Malaman Jami’a sun tsaida matakan da za a dauka bayan biyansu rabin albashi a watan Oktoba
Gobara tayi barna a sashin jami'ar karatu daga gida na Nigeria, NOUN, a jami'ar tarayya, Dutse, jihar Jigawa. Abin ya faru ne a ranar Asabar 12 ga watan Nuwamba
Rahotanni sun bayyana cewa da safe aka tsinci gawarwakin wasu ɗalibai biyu a jami'ar Michael Okpara University of Agriculture dake, Umudike a jihar Abiya .
Jami'o'in Najeriya
Samu kari