Majalisar dattawan Najeriya
Sanata daga jihar Delta a Najeriya, Ned Nwoko ya yi magana kan jita-jitar yana cin zarafin matarsa a gidan aure inda ya ce yanzu shaye-shaye take yi a rayuwarta
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya yi ikirarin cewa an yi masa magudin zabe a shekarar 2019. Sai dai, an gano cewa ikirarin nasa karya ce.
A labarin nan, za a jo cewa a yayin tantance sabon shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan, ya shaida wa majalisa cewa zai sake waiwayar batun amfani da fasaha a zabe.
Dan majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa ya yaba wa Sanata Rabiu Kwankwaso da ya halarci zaman majalisa domin bankwana da marigayi Rt. Hon. Agunwa Anaekwe.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta kara rasa sanatocin da take da su a majalisar dattawa. Sanatan Bayelsa ta Tsakiya, Benson Konbowei, ya koma jam'iyyar APC.
Majalisar dattawan Najeriya ta tantance Farfesa Joash Ojo Amupitan a matsayin sabon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). Ta amince da nadin Tinubu.
Sabon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya bayyana kudirinsa na gudanar da sahihin zabe mai inganci a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Dattawa ta ce ta karbi wasikar Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, kuma ana shirin fara tantance sabon Shugaban INEC.
A labarin nan, za a ji cewar an buga muhawara a Majalisar Wakilai, 'yan majalisa sun yanke shawara a kan nemo inda $35m na gina matatar mai ta shiga.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari