Majalisar dattawan Najeriya
A labarin nan, za a ji 'dan majalisar Kaduna ya Arewa, Bello El-Rufa'i ya bayyana dalilin sake fitar da kudi domin daliban Kaduna da ke karatu a KADPOLY.
Wasu 'yan majalisu fuskanci barazanar kiranye daga wajen mutanen da suke wakilta. Kiranyen dai na zuwa ne sakamakon rashin gamsuwa da wakilcin da suke yi.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta sanar da lokacin da sababbin jakadu za su fara aikin wakiltar Najeriya a kasashen waje.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta yi magana game da sabanin da ake cewa an samu a tsakanin dokar harajin da aka buga a fadin Najeriya.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya garzaya da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan zuwa kotun koli bayan ta samu nasara a kotun daukaka kara.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta yi wa shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, shagube kan janye 'yan sanda.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin 2026, inda aka ba wa wasu bangarori muhimmanci sama da wasu.
Majalisar Wakilai ta ƙi amincewa da kudirin da zai mayar da ba wa wakilai kuɗi ko kayayyaki a zaɓen fidda gwani na jam’iyyu a matsayin laifi da za dauki mataki.
Tsohon Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, Peter Nwaoboshi, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Delta, Anioma da Najeriya cikin alhinin rashinsa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari