Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar dattawan Najeriya ta kammala aikin tantance jakadun da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Majalisar ta amince su wakilci Najeriya a kasashen waje.
Hadimin shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya fito ya musanta jita-jitar cewa rashin lafiya ta kama maigidansa. Ya ce ba gaskiya ba ne.
Majalisar wakilai ta amince da gyara wasu dokokin zaben Najeriya. 'Yan majalisar sun dauki matakan daure jami'an INEC rashin sakin sakamakon zabe idan aka nema.
Dan majalisar wakilai daga jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki, ya yi zargin cewa an sauya wasu sassa na dokokin haraji bayan Majalisa ta amince da su.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta samu kari kan sanatocin da take da su a majalisa. Wani sanatan PDP daga jihar Kaduna, ya sauya sheka zuwa APC.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban hukumar NMDPRA, Farouk Ahmed ya karyata martanin da ake ce ya yi game da zarge-zargen da Dangote ke yi masa.
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya ta rage farashin taki da kayan noma domin kare manoma daga asara da tabarbarewar harkar noma.
Majalisar dattawan Najeriya ta nuna fushinta kan jita-jitar da aka rika yadawa ta rasuwar shugabanta. Ta bukaci a hukunta masu yada zuki ta mallen.
Wasa gaske, shekarar 2025 da aka samu manyan-manyan badakalolin siyasa a Najeriya ta zo karshe, nan da mako biyu ake shirin shiga sabuwar shekarar 2026.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari