Majalisar dattawan Najeriya
Za a binciki abin da ke faruwa a Nigeria Extractive Industries Transparency Initiative (NEITI), da Nigeria Upstream Petroleum Regulatory Commission (NUPRC).
Hukumar Kula da Ayyukan Majalisar Dokokin Tarayya, NASC, ta yiwa Sani Magaji Tambuwal karin girma zuwa mukamin Akawun Majalisa bayan murabus din Arc Amos Ojo.
sanata omo ovie agege dai shine mataimakin shugaban majalissar dattijai a tarayyar nigeria. kuma yana takarar gwamnan jihar delta a yanzu haka a zaben 2023
Majalisar dattawa ta bayyana amincewarta da batun sauya fasalin Naira da babban Najeriya, CBN ke shirin yi. Ta yi tsokaci kan wa'adin mayar da kudade banki.
Majalisar wakilai tace a soke wasu ma’aikatu a kasar nan, kuma ana zargin wasu ma’aikatun tarayya sun batar da N2tr ba tare da ‘yan majalisa sun samu labari ba.
Dino Melaye da Festus Keyamo sun yiwa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, izgili a yayin da bidiyon magoya bayansa suna fada kan kudi ya fito.
Sanata Dino Melaye ya jefa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP a rikici yayinda yayi subutan baki a Maiduguri, ya fadawa yan Najeriya su 'zabi APC'
Yayin da abubuwa ke ƙara lalacewa a PDP, kakakin kwamitin kamfen shugaban ƙasa, Sanata Dino Melaye, yace nan gaba wasu makusantan Wike zasu mara wa Atiku Baya.
Wasu ‘Yan Majalisa sun bukaci Shugaban kasa ya sauke Minista daga Kujerarta. Sadiya Umar Farouq ta tsokano fushin Majalisa ne a game da batun ambaliyar ruwa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari