Majalisar dattawan Najeriya
A jiya aka fahimci Shugaban kasa zai ci bashin N800bn duk da ana bin Najeriya bashin N22.57tn a gida. Za a karbo sabon bashin ne saboda ambaliyar ruwan sama.
Rt Hon. Femi Gbajabiamila ya zauna da shugaban kasa a kan zargin satar kudin da ke asusun CBN. Gbajabiamila ya yi wannan bayani ne ga manema labarai a Aso Villa
Ganin babu manyan asibitoci a kaf yankin Kudancin Jihar Katsina, ‘yan majalisa sun ce a fasa gina asibitin FMC a garin Daura, yankin da Shugaban kasa ya fito.
majalissar dattijai ta digawa babban bankin kasa aya kan batun tsarin cire wasu kudade da yan NIgeria zasu fara yi, wanda ya kayyade musu adadin a rana da sati
Majalisar dattawan Najeriya a yau Laraba ta amince da bukatar shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, na sake naɗa mataimakan gwamnan babban bankin ƙasa watau CBN.
Shugaban masu rinjaye na majalissar wakilai Hon. alhassan Ado Duguwa yace mutane ne basu fahimci maganar da yayi ba, yace shi yayi maganar ne dan motsa jama'a
Majalissar dattijan Nigeria ta shirya wani zama yau dan jin ba'asi tare da gabatar da muhawara a gabanta kan batun babban bankin kasa CBN, na kayyade cire kudi
Mai magana da yawun bakin shugaban kasa ya ce Naira Tiriliyan 89 da Gudaji Kazaure yake cewa sun bace a CBN karya ne, Garba Shehu yace haka aka yi tun a 2016.
Sanatoci su na so jami'an ma'aikatar tattalin arziki da kasafin su bada bayanin wasu kudi, amma ana masu wasa da hankali, za su ‘yan sanda a cikin maganar.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari