Majalisar dattawan Najeriya
A wata wasika mai shafi biyu, Olusegun Obasanjo ya nemi Birtaniya ta ji kan Ike Ekweremadu, ya tsoma baki a shari’ar da ake yi da Sanatan da iyalinsa a Ingila
‘Yan adawa sun fara kutun-kurun, ana so a mamayi Jam’iyyar APC. ‘Yan PDP, LP, APGA, YPP da NNPP su na ganin adadinsu ya kai su iya tsaida wanda zai zama shugaba
Tsohon shugaban masu rinjaye kuma sanata mai wakiltar Borno ta Arewa, Mohammed Ali Ndume, ya bayyana kudirinsa na neman shugabancin majalisar dattawa a zango n
Osita Izunaso ya ce ya cancanta ya zama shugaban majalisar dattawa da za a rantsar a Yuni. Sanatan na Imo ya hango kan shi a kujerar Shugaban Majalisa a 2023.
Dan takarar shugaban kasa na PDP ya bayyana cewa, a halin da ake ciki bashi da wani dan takarar gwamnan da yake goyon baya a zaben na gwamnan Kogi da ke tafe.
Sanata Ali Ndume, mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisa zubi ta 9 ya yi zargin wasu takwarorinsa na siyan kuri'un sanatoci don neman kujerar shugaban majalisa.
A jiya aka bada sanarwar korar Ovie Omo-Agege daga jam’iyyar APC a Delta, uwar jam’iyya ta ce ba su san da zaman wannan matsaya da aka dauka a kan Omo Agege ba.
Mai tsawatarwa na majalisar dattawan Najeriya, Sanata Orji Kalu, ya sanar da rasuwar uwar gidansa, Ifeoma Kalu, mai shekaru 61 a duniya a shafinsa na Facebook.
Sanatan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Ali Ndume, yayi magana kan shugabancin majalisa ta 10. Ndume yace ƴan siyasa har sun fara siyan kujerar.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari