Majalisar dattawan Najeriya
Bayanai sun fito kan yadda jagororin PDP su ka goyi bayan APC Majalisa. Nyesom Wike da mutanensa sun taimaka a samun nasarar Godswill Akpabio da Tajudeen Abbas
Sanatan Borno ta kudu kuma ɗaya daga cikin na sahun gaba da yakin neman zaben Akpabio, Ali Ndume, ya ce kar a ga laifinsa idan sabon shugaban Sanatocin ya gaza.
Godswill Akpabio ne ya lashe zaɓen Majalisar Dattawan da aka gudanar a ranar Talata, a yayin da Tajuddeen Abbas daga Kaduna ya lashe zaɓen kakakin Majalisar.
Za a ji dalilan da su ka jawowa Abdulaziz Yari cikas a zaben Majalisar Dattawan Najeriya. Tun daga Jam'iyya har zuwa fadar shugaban kasa, ba su tare da Yari.
Wasu daga cikin gwamnonin APC da PDP sun halarci zaben shugabannin majalisa ta 10 a Abuja. Zaɓen ya samar da Akpabio da Tajudeen Abbas a matsayin shugabanni.
Rahoto ya zo cewa Ali Ndume ya ce ba a banza Godswill Akpabio ya doke Abdulaziz Yari, ya zama shugaban majalisa ba. Sanatan ya bayyana komai ne a wata hira.
Godswill Akpabio, sabon shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, ya nemi samun haɗin kan gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, wajen tafiyar da ayyukansu cikin lumana.
Masana harkokin siyasa sun bada shawarar a bada shugabancin majalisa ta 10 a bangaren kudu maso gabashin Najeriya domin samun hadin kai a kasa baki daya, sai
Za ku ji wasu manyan dalilan da suka taimakawa Hon. Tajudden Abbas PhD wajen zama sabon shugaban majalisar wakilan kasar nan a zaben da aka gudanar yau a Abuja.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari