Majalisar dattawan Najeriya
Akwai masu neman cusa sunan Hon. Femi Gbajabiamila a badakalar N3bn ta ofishin Dr. Betta Edu. Rt. Hon. Tajudeen Abbas ya yi kaca-kaca da masu wannan zargi.
Kakakin majalisar tarayya, Tajudeen Abbas ya rantsar da 12 daga cikin zababbun mambobi 15 da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gabatar a ranar Laraba.
Majalisar dattawan Najeriya ta ce a bayanan da ta samu, birnin tarayya Abuja na fuskantar barazana duba da yanayin yadda tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a wasu yankuna.
Majalisar dattijan Najeriya ta canza tunani bayan manyam hafsoshin tsaron ƙasa sun bayyana a gabanta, ta umarci su tafi su sake dawowa ranar Talata a mako mai zuwa.
Majalisar dattawan Najeriya ta fara jera tambayoyi ga manyan hafsoshin tsaron Najeriya kan yanayin da aka shiga na taɓarɓarewar tsaro a sassan ƙasar nan.
Majalisar dattawa ta shirya ganawa da hafsoshin tsaron kasar nan kan matsalar rashin tsaro da ake ci gaba da fama da ita a sassa daban-daban na kasar nan.
Hukumomin tsaro sun fito sun yi magana kan zargin da ake yo wa wani sanatan Arewa na daukar nauyin ta'addanci. Hukumomin sun ce zargi ne mara tushe.
APC, PDP da sauran jam'iyyu sun goge raini a jihohin da aka yi zaben cike gurbi. Jam’iyyar APC ta fi kowa tashi da kujeru masu yawa da aka gudanar a makon jiya.
Bayan zaben Sanatoci da aka yi, Musa Mustapha ne zai dare kujerar da Ibrahim Geidam ya bari. Kwamishinan sufurin na jihar Yobe suruki ne ga Ministan ‘yan sanda.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari