Fadar shugaban kasa
Dattawan kasa, Alhaji Tanko Yakasai da Chief Bisi Akande, sun kai ziyarar taya murna ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, a fadarsa da ke Abuja yau Alhamis.
Mutane 500, 000 za su samu aiki bayan matakin da Bola Tinubu Ya Dauka. Tinubu ya sa hannu a kudirin kare bayanai, tuni ta zama doka da za tayi aiki a Najeriya.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Nuhu Ribado, Yau Darazo, Alake da wasu mutane 6 a matsayin masu ba shi shawara ta musamman.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawa da tsohon shugaban ƙasa a mulkin soja, Abdulsalami Abubakar, a fadarsa da ke Villa a birnin tarayya Abuja.
Sanata Godswill Akpabio, sabon shugaban majalisar dattawa ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a fadarsa da ke Abuja bayan lashe zabe ranar Talata.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya rattaɓa hannu kan kudirin bai wa daliban Najeriya rancen kuɗi ba bu kuɗin ruwa a ciki, mako biyu bayan hawa mulki.
Shugaba Tinubu ya gudanar da wasu manyan sauye-sauye a makonsa na biyu da darewa kan karagar mulki. Da yawa daga cikin matakan nasa sun yi wa 'yan Najeriya.
Tun da ana kukan janye tallafin fetur a kasar nan, Mai girma sabon Shugaban kasa ya nuna cewa zai karkata wajen inganta jin dadi da rayuwar al’ummar Najeriya.
A tun bayan zabensa da kuma karbar mulki, Tinubu bai yiwa 'yan Najeriya jawabi ba, wannan ne karon farko da shugaban kasar zai yiwa 'yan kasa jawabi a talabiji.
Fadar shugaban kasa
Samu kari