Fadar shugaban kasa
Bola Ahmed Tinubu ya aike da sakon ta'aziyya ga tsohon shugaban ƙasa na mulkin soja, Abdulsalami Abubakar, bisa rasuwar kanwarsa, Hajiya Salamatu Asabe.
Bayo Onanuga, mai ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara ta musamman kan harkokin labarai ya bayyana dalilin mayar da wasu manyan ofisoshi Legas.
Sakataren harkokin kasar Amurka, Anthony Blinken, ya iso Najeriya inda zai gana da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu. Blinken zai kuma gana da yan kasuwa.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya karɓi bakuncin jagororin kungiyar kiristoci ta Najeriya watau CAN a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja yau Litinin, 22 ga Janairu.
Za a ga jerin wasu mutane wadanda saura kiris a kashe a lokacin juyin mulkin farko. A cikinsu akwai gwamnan tsohuwar jihar Kaduna Sir Kashim Ibrahim
Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da manyan malamai mambobin majalisar ƙoli ta shari'ar musulunci a Najeriya kwanaki kaɗan bayan majalisar ta fara nadama.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa tsohon shugaban PDP na jihar Ribas rantsuwar kama aiki a matsayin kwamishinan hukumar tattara kuɗin shiga.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya shiga ganawar gaggawa da manyan jami'an tsaron kasar a yanzu haka a fadarsa da ke birnin Abuja kan matsalar tsaron birnin.
Sabon bayani da suka fito a binciken da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ke yi a badakalar ma’aikatar harkokin jin kai ya haifar da cece-kuce.
Fadar shugaban kasa
Samu kari