Fadar shugaban kasa
Shugaban kasa Bola Tinubu zai gana da hafsoshin tsaro saboda yawan kashe kashe da aka fuskanta a jihohin Najeriya yayin da yake hutu a kasar Faransa.
Fadar shugaban kasa ta yi magana game da ci gaba da zaman Shugaba Bola Tinubu a kasar waje. Bayo Onanuga ya bayyana cewa Tinubu zai dawo bayan hutun Easter.
Kungiyar matasan Arewa ta zargi Shugaba Tinubu da karya doka da raina mataimakinsa, Shettima, ta kuma bukaci a mutunta tsarin mulki da adalci a shugabanci.
Fadar shugaban kasa ta ce ba wanda ya hana mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima shiga fadar Aso Villa. Ta ce labarin ba shi da asali bare tushe.
Sanata Ali Ndume ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya sake duba yadda yake tafiyar da mulki musamman a kan tsaro da rabon mukaman gwamnati da tsadar kaya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kaddamar da shirin LEEP domin samar da ayyuka wa matasa kimamin miliyan 2.5 a shekaru biyu masu zuwa
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jama'a ne kawai ke ruruta batun cewa kotu ta yanke hukuncin cewa a fito da bayanai a kan binciken Bola Tinubu kan miyagun kwayoyi.
Hadimin Shugaban kasa, Daneil Bwala ya musanta cewa Bola Ahmed Tinubu ya bar Najeriya domin a duba lafiyarsa a kasar Faransa, kamar yadda wasu suke zato.
Faransa ta zama kasar da Shugaba Bola Tinubu ke matukar sha’awa, inda ziyarci birnin Paris sau takwas tun bayan hawansa mulki a ranar 29 ga Mayu, 2023.
Fadar shugaban kasa
Samu kari