Malaman Izala da darika
shugaban karamar hukumar Musawa na jihar Katsina ya ce sun fara biyan malaman addini 75 domin yin addu'a a kan matsalar tsaro. Za a rika biyan malaman N4m.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago ya ba Izala tallafin N10m yayin kaddamar da tallafin asusun neman tallafin ilimi na 2025 a Abuja, an nemi N1.5bn.
Sabon limamin Abuja, Sheikh Abdulkadir Salman Sholagberu ya yi nasiha ga malamai masu rigima da juna a kafafen sadarwa yayin hudubarsa ta farko a Abuja.
Dan wasan fim a Kannywood, Adam A Zango ya yi raddi ga malamin Izalar Jos Sheikh Salihu Al-Burhan kan maganar da ya yi a kan ridda addinin Musulunci.
Cibiyar Daarul Hadeethis Salafiyyah da ke Zariya da Albani Zariya ya assasa ta fitar da rahoto kan nasarorin da ta samu shekaru 11 bayan kashe Sheikh Albani.
An shiga jimami a jihar Kaduna sakamakon rashin daya daga cikin mamnyan malaman addinin musulunci. Sheikh Ishaq Yunus Almadany ya yi bankwana da duniya.
Malamin addini a Najeriya, Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya bukaci musulmai su daina gaba da juna kafin Ramadan. Ya yi kira kan ciyarwa da sulhu a azumi.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ya bayyana ra'ayinsa a kan dambarwar iyalan Sheikh Muhammad Auwal Albani.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya yi nasiha ga malamai masu mu'amala da 'yan siyasa yana cewa za a iya rusa musu da'awa da dabara idan ba su hankalta ba.
Malaman Izala da darika
Samu kari