Labaran tattalin arzikin Najeriya
Masu zaman kashe wando na shirin karuwa bayan $1 ta kai N1200. ‘Yan Kasuwa sun kuma kwantar da hankalin jama’a a kan yiwuwar karin kudin fetur zuwa N1200.
An bayyana yadda Dangote ya ci ribar makudan kudade a daidai lokacin da wani adadi na dukiyarsa aka ce ya yi kasa saboda wasu dalilai na musayar kudi.
An tura sako ga gwamnatin kasar nan don tabbatar da an kara kudin data da katin kira a yanayi irin wannan da talakawan Najeriya ke ci gaba da damalmalewa.
An yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya kawo karshen matsalolin tsaro don jawo turawa su zuba hannun jari a kasuwannin Najeriya, don dawo da tattalin arziki.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya rasa matsayinsa na attajirin da yafi kowa kudi a nahiyar Afirika. An samu sabon na daya.
Ministar jin kai ta ce 'yan Najeriya su kwantar da hankali, gwamnatin Najeriya ta tsara yadda talakawa za su more a shekarar da za a shiga gobe Litinin.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya bayyana sakonsa ga shugaban kasa, inda yace ya kamata a gyara komai a cikin shekarar da za a shiga don talaka.
Abdul-Samad Rabiu ya ziyarci Bola Ahmed Tinubu domin yi masa gaisuwar bikin karshen shekara. BUA ya ce a kan N3500 ake bada sarin siminti kuma ba zai tashi ba.
Matsalolin tattalin arziki da ya yi wa Najeriya katutu, ya tilasta wasu kamfanoni tara daina yin aiki a kasar, kowanne kamfani ya fadi dalilin barin Najeriya.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari