Gasar kwallo
Ministan wasanni a Najeriya, John Enoh ya tattara komai na shi tare da mayar da ofishinsa filin wasa na MKO Abiola a Abuja don sanya ido kan ci gaban wasanni.
Magoya bayan kungiyar Juventus sun cika filin wasa makil su na ihun cewa ba sa son siyan Romelu Lukaku da kungiyar ke shirin yi, su ka ce ya yi tsufa da yawa.
Asisat Oshoala, yar wasan kwallon kafan Najeriya ta mata, ta bayyana cewa mahaifinta ba zai ji dadi ba idan yaga hotonta da aka dauka lokacin da take murnar.
Manyan kungiyoyin hamayya a Spain, Real Madrid da Barcelona sun sha zawarcin 'yan wasa a kaka daya wanda a karshe dan wasan ke da zabin kungiyar da zai je.
Hadi Bala Ado, Tsohon dan kwallon kungiyar Jigawa United dake buga wa CD Madridejo FC wasa a kasar Spain ya riga mu gidan gaskiya. Marigayin ya rasu ne nan take
Wani dan kwallon kafa, Segun Idowu na kungiyar Barnet FC, Lokoja, ya rasu bayan ya yanke jiki ya fadi sakamakon karo da ya yi da wani dan wasa a jihar Kogi.
Wani matashin dan watan kwallon kafa a kasar Zambiya ya samu kyauta ta musamman bayan ya zama zakaran wani wasa da suka buga. An bashi kyautar kiretan kwai 5.
A wani labarin da muke samu, an bayyana sunan mutumin da Ronaldo ya siyarwa kofin kwallonsa mai daraja na Ballon d'Or da ya siyar a shekaran 2017 da ta gabata.
Dan Kwallon duniya da ya shara a wajejen shekarun 60s da 70s da 80s ya bar gibi a harkar kwallon kafar duniya domin har yanzu ba'a ga wanda ya kai ya kamoshi ba
Gasar kwallo
Samu kari