Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya Abuja, sun samu nasarar cafke wami tsohon jami'in hukumar shige da ficen Najeriya (NIS) mai safarar makamai.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina da ke yankin Arewa maso Yamma. 'Yan bindigan sun hallaka mutum daya har lahira.
Rundunar yan sanda ta kaddamar da bincike bayan mutuwar wani jami'inta mai muƙamin sufata da aka farmaka a Jos da ke jihar Plateau a Arewacin Najeriya.
Wasu ‘yan ta’adda sun kai hari gidan jami’in ‘yan sanda a Buni Yadi, suka kashe ‘ya’yansa biyu, suka kona gawarwakinsu da gidan, lamarin ya jefa tsoro.
Rundunar 'yan sanda ta karyata jita-jitar cewa 'yan bindiga ne suka kashe tsohon shugaban NIS. Rundunar ta ce Parradang ya mutu a dakin otel bayan ya shiga da wata.
Rundunar ƴan sanda ta samu nasarar kama mutum 4 da wasu ƴan bindiga suka kai farmaki cocin Katolika a jihar Edo, maharan sun yi garkuwa da limami da ɗalibi.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi ta'asa a babban birnin tarayya Abuja. 'Yan bindigan sun hallaka tsohon shugaban hukumar shuge da fice ta Najeriya (NIS)
Rundunar 'yan sandan kasar nan ta shiga dimuwa bayan wasu da ake zargin 'yan fashi ne sun sace babban jamu'inta, Modestus Ojiebe a babban birnin tarayya.
Safiyanu Dalhatu ya kashe mahaifiyarsa da tabarya a Bauchi. Yanzu dai 'yan sanda sun kama shi, sun kwace makamin, kuma ana shirin gurfanar da shi a kotu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari