Hukumar yan sandan NAjeriya
Kakakin Hukumar yan sandan jihar Delta yace sun damke wani mutumin dan shekara 49 kan sace manyan janaretocin mutane har guda goma sha biyar kuma duk shi kadai.
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta tabbatar da farmakin da wasu miyagu suka kai kan caji ofis da ofishin INEC a jihar a safiyar Laraba wurin karfe 2:45.
Wasu mahara sun bude wa motar DPO na caji Ofis din yan sanda, Naka a ƙaramar hukumar Gwer ta yamma, jihar Benuwai wuta kuma hakan ya yi ajalinsa ranar Talata.
Wani lamari mai daure kai ya faru a garin Onitsha da ke jihar Anambra inda aka gano gawar wata budurwa mai suna Chisom a dakinta dake Otel inda take zaman kanta
Rundunar 'yan sandan jihar Kano tace za a gudanar da gwajin kwakwalwa kan Murja Ibrahim Kunya,fitacciyar 'yar TikTok da aka cafke a jihar bayan korafin malamai.
Kwamishinan rundunar yan sandan jihar Bauchi ya bayyana cewa wani abun fashewa da ake zaton Nakiya ce ya lalata Masallaci da makaranta da gida a garin Azare.
Wani kasurgumin dan bindiga ya gamu da rokon mahaifiyarsa kan ya taimaka ya saki daliban da ya sace a jihar Kebbi. Ya amsa, amma ya nemi a bashi kudade da yawa.
Yanzun nan jami'an tsaro suka mamaye birnin Kano domin tarbar shugaban kasa Muhammadu Buhari a wata ziyara da zai kai birnin a yau Litinin 30 ga watan Janairu.
Kimanin mutane 8,150 ne suka rasa mahallansu sakamakon hare-haren yan bindiga da yan ta'adda a yankin Galadima-Kogo da kewaye a Karamar hukumar Shiroro ta Jihar
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari