Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani mutum mai suna Ibrahim Dauda da ke zaune a unguwar Obadore da ke Igando, Jihar Legas ya kashe dan uwansa mai suna Tunde sakamakon rikicin kan kudi N1,000.
Wani dan Najeriya ya shiga hannun 'yan sandan kasar India bisa zargin harkallar miyagun kwayoyi a wasu yankunan kasar. An ce za a gurfanar da shi nan kusa.
Wasu 'yan daba a yankin garin Muchala da ke kusa ta Mubi sun farmaki Lami Ahmadu Fintiri, matar Gwamna Ahmadu Fintiri. Sun raunata mutum daya cikin tawagarta.
Wani matashi a Ogun ya harbi saurayin kanwarsa bayan ya kama shi da ita suna ‘soyayyar zamani’. Ya dade yana Jan kunnen matashin da ya rabu da kanwarsa, ya ki.
A labarin da muke samu, wasu 'yan bindiga sun kashe mutum shida nan take tare da kwace kudaden da ke jikinsu a jihar Ondo, Lamarin ya kawo tashin hankali jihar.
Wani matashi ya shiga hannu yayin da aka gano yana daukar kayayyakin abinci yana kai wa 'yan bindiga a wani dajin jihar Neja. 'Yan sanda sun bayyana yadda kaya.
A kalla mutane 41 ne suka riga mu gidan gaskiya sannan wasu biyu suka jikkata sakamakon arangama da aka yi da Yansakai da yan ta'adda a dajin Yargoje, Katsina
Yan sanda a jihar Enugu sun damke wasu mutane biyu kan mallakar jabun sabbin takardun naira. An kama Joseph Chinenye da Onyeka Kenneth Ezeja wurin siyan fetur.
Suleiman Tambaya, dan takarar majalisar tarayya na mazabar Lere a Kaduna ya tsallake rijiya da baya, yayinda yan bindiga suka tafi gidansa a kauye cikin dare.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari