Hukumar yan sandan NAjeriya
Shugaban hukumar ƴan sandan Najeriya, IGP Usman Baba, ya bayyana dalilin da ya sanya basu tuhumi gwamnoni masu adawa da sauya fasalin takardun kuɗin naira ba.
Wata kotun majisatre ta tsare dan Majalisar Tarayya daga Jam’iyyar APC Ephraim Nwuzi, kwana biyu kafin zaben da yake neman yin tazarce a kujerar a zaben 2023.
Sufeta janar na yansandan Najeriya, IGP Usman Baba ya bada umurnin takaita zirga-zirgan ababen hawa a tituna da ruwa da sauran nau'ika a ranar Asabar don zabe.
Abdullahi Haruna Kiyawa wanda shi ne Kakakin jami’an ‘yan sandan Kano, ya ce sun yi sabon Kwamishina. A Ribas akwai sababbin Kwamishinoni 4 da aka tura a jiya.
Babatunde Ajayi, Akarigbo na kasar Remo a jihar Ogun ya umurci al'ummar jihar su cigaba da kashe tsaffin takardun naira da Shugaba Buhari da CBN suka haramta.
Wani lamari mai ban tausayi ya faru a garin Amagu Ihube a karamar hukumar Okigwe dake jihar Imo ranar Talata yayin da yan ta'adda suka kona dattijuwa da ranta.
Hukumar ƴan sanda ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari ɗauke da sabbin takardun kuɗi na bogi a jihar Kebbi. Ɓata garin sun shiga hannu ne a wata tashar mota
Wasu tsagerun 'yan bindiga a jihar Anambra sun gamu da tsaiko yayin da 'yan sanda suka hallaka su a lokacin da suka kai farmaki kan ofishin 'yan sandan yankin.
A labarin da muke samu, an ce wasu mutum 15 sun shiga hannu yayin da suka farmaki asu bankuna 3 a jihar Akwa Ibom. An bayyana yadda suka shiga hannun yan sanda.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari