Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Kano ta cafke mutane 30 da ake zargi da yunkurin kawo cikas yayin bikin auren gata 1,800 wanda gwamnatin Kano ta ɗauki nauyi.
Wani sifetan dan sanda mai suna Festus Onori ya gamu da tsautsayi bayan wasu fusatattun matasa sun yi ma sa kisan gilla a jihar Delta da ke Kudancin Najeriya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun ta kama wani Fasto mai suna Oyenekan Oluwaseyi da wasu mutane uku da kokon kan Adam don yin tsafi na samun kudade.
An bayyana yadda shugaban 'yan sandan Najeriya zai tafi kasar turai domin koyon yadda za a yaki 'yan ta'adda ta hanya mai sauki kuma ta zamani a wannan shekarar.
Rundunar ƴan sandan jihar Ogun ta tabbatar da cafke wasu ɓarayi da ake zargi da aikata laifin sace rawanin wani babban basaraken gargajiya a jihar Ogun.
Rundunar 'yan sanda a jihar Borno ta cafke wasu mutane shida kan zargin yunkurin sace taragon jirgin kasa a Maiduguri babban birnin jihar a yau Asabar.
Wasu 'yan bindiga sun kai farmaki kan wata motar bas ta fasinja a jihar Benue inda su ka yi ajalin mutum daya tare da raunata wasu mutane guda biyu a wani sabon hari
Wata mata ta nuna rashin tausayi tsantsa bayan kona dan kishiyarta da dutsen guga kan zargin daukar Naira 200 a karamar hukumar Calabar da ke Kuros Ribas.
Jami'an rundunar yan sandan jihar Ogun sun yi nasarar kama wani mutum kan zargin sace buhun shinkafa 47 mallakin uwar dakinsa a yankin Ijebu da ke jihar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari