Hukumar yan sandan NAjeriya
An samu wani mutumi da ya addabi wata mata a kan hanya ko ta iya yin kunu. Nan take wannan Baiwar Allah ta shigar da kara a gaban 'yan sanda, yanzu yana hannu.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wani dalibin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Bauchi mai suna Atim Emmanuel kan mallakar bindiga da harsashi...
Yan bindiga sun kai wasu sabbin hare-hare a garin Zurmi da ke jihar Zamfara, inda suka kashe akalla mutum uku tare da yin garkuwa da wasu. Mazauna garin sun magantu.
An bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka kai farmaki gonar dankali suka hallaka mutane hudu tare da sace wasu takwas ana tsaka da girbi. Sun kuma jikkata wasu.
Jami'an Hukumar NDLEA sun kama wata tsohuwa mai shekara 75 mai suna Misis Sekinat Soremekun kan zargin sayar da miyagun kwayoyi da ta ce danta ne ke siyo mata.
Miyagun yan bindiga sun kai sabon farmaki a Katsina inda suka halaka manoma mutum hudu. An nemi wasu mutane masu yawa an rasa bayan harin yan bindigan.
Rundunar ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja ta yi ram da wasu hatsabiban yan fashi da makami da ta jima tana nema ruwa a jallo, ta bayyana sunayensu gaba ɗaya.
Hukumar yaki da cin hanci (EFCC) ta gurfanar da wani daraktan kamfani, Salisu Suleiman kan badakalar miliyan 21 na biyan kudaden iskar gas da bakin mai.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi ajalin mutane 12 yayin da fiye da 30 su ka jikkata a Hawan-Kibo da ke karamar hukumar Riyom a jihar Plateau a jiya Alhamis.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari