Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar ƴan sanda sun damƙe wani mutumi da ya yaudari ciyamomi da dama da sunan shi ne shugaban majalisar dokokin jihar Jigawa, kwamishina ya ce sun gano kati.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai sabon hari jihar Katsina suka halaka jami'an yan sanda da ke a bakin aiki. Yan bindigan sun kuma yi awon gaba da makamai.
Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Legas ta yanke hukuncin daurin rai da rai kan Fasto Feyi Daniels saboda zargin cin zarafi da kuma fyade ga wata mata a Legas.
Rundunar ƴan sanda ta musamman da IGP ya kafa da kuma dakarun hukumar ƴan sandan Abuja sun sheƙe wani ɗan bindiga da aka jima ana nema ruwa a jallo a Bwari.
Miyagun yan bindiga sun kai hari yankin ƙaramar hukumar Batsari a jihar Katsina, sun yi ajalin mutum biyu tare da yin awon gaba da wasu 29 ranar Talata da ta wuce.
Dakarun yan sanda da haɗin guiwar mafarauta sun yi nasarar sheke masu garkuwa 3 yayin da suka yi yunkurin sace wasu mutum biyu a jihar Adamawa jiya Laraba.
Babbar Kotun Tarayya ta yanke hukuncin rataya kan wasu matasa 'yan bijilanti guda biyar da ake zargi da kashe wani matsahi a jihar tun a shekarar 2022.
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta nuna mutum 17 da aka kama da zargin hannu a hare-haren da aka kananan hukomomin Bokkos, Barkin Ladi da Mangu.
Babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya shawarci mutane su taya hukumar Hisbah da addu'a don yakar laifuka har kan manya.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari