Hukumar yan sandan NAjeriya
Jami’an ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun kai samame a sansanonin masu garkuwa da mutane biyu inda suka cafke wani mutum mai suna Sa’idu Abdulkadir.
An kori jami’an rundunar ‘yan sanda uku da ke aiki da hedkwatar Zone 16 a Yenagoa, jihar Bayelsa saboda rashin da’a da aikata cin hanci da rashawa.
ami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kano sun kama wasu mutane uku da ake zargi da yin garkuwa da halaka wani dan makwabcinsu mai shekaru 14 da haihuwa.
Wani mazaunin jihar Ogun, Kolawole Akinsanya ya shiga hannun ‘yan sanda kan zargin gayyatan ‘yan daba don su yi wa makwabcinsa, Lukmon Ajibola duka har ya mutu.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto ta ce ta cafke wasu mutum biyar da take zargin 'yan dabar masu garkuwa da mutane tare da kwato makamai da tarin harsasai.
'Yan sanda a jihar Sokoto sun tabbatar da nasarar cafke wani da ke kulawa da 'yan bindiga idan sun samu raunuka a birnin Sokoto mai suna Jamilu Yusuf.
Mummunar gobara ta tashi barikin ‘yan sandan tafi da gidanka da ke Gombe, da ke a '34 PMF Squadron' daura da garin Kwami a jihar Gombe, wanda ya ja asara mai yawa.
Dakarun rundunar ƴan sandan Najeriya sun yi ram da kasurguman masu garkuwa da mutane da ke da hannu a hare-hare daban-daban a birnin tarayya Abuja.
A yayin da yan Najeriya ke cigaba da ji a jikunsu sakamakon tsare-tsaren da gwamnatin Tinubu ta kawo, kotu ta tura wani tela gidan yari kan satar tukunyar miya.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari