Jihar Niger
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya kai ziyara ga tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar a birnin London ranar Asabar 19 ga Afrilun 2025.
An shiga jimami da juyayin aika-aikar da wasu 'yan sa-kai suka yi a jihar Neja. Ama zargin 'yan sa-kan da hallaka wani matashi saboda rigima kan wata mace.
Wata kungiyar ta'addanc da ake kira Mahmuda ta bulla a Arewa ta Tsakiya. 'Yan ta'addan sun fara kai hare hare da sanya haraji a yankunan Kwara da Neja.
Dan majalisar wakilai a jihar Niger, Hon. Joshua Audu Gana ya ce ba zai saci kudi don faranta wa al'ummarsa rai ba yayin da yake fuskantar suka kan ayyukan mazabarsa
Fashewar tankunan mai a Jihar Neja sun hallaka akalla mutane 112 tare da lalata kadarorin da darajarsu ta kai biliyoyin naira tsakanin Janairu da Maris 2025.
Jam'iyyar APC mai mulki ta fara fuskantar matsaloli a cikin gida kan zaɓen ƴan takarar ciyaman da kansiloli a zaɓdn kananan hukumomin da za a yi a jihar Neja.
An samu tashin gobara bayan wata tankar mai dauke da man fetur ta kama da wuta a jihar Neja. Jami'an hukumar kiyaye haɗura ta kasa sun kai agajin gaggawa.
Wani jami'in ‘yan sanda da ya sha giya ya bugu ya harbe wani mutum a yankin Maitumbi, jihar Neja. Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike tare da farautar jami’in nata.
Wasu mayakan Boko Haram tsagin Sadiku sun kai farmaki a kan masu hakar zinariya a jihar Neja, wanda ya yi sanadin rasuwar mutum 11, yayin da wasu ke gadon asibiti.
Jihar Niger
Samu kari