Jihar Niger
Rahotanni sun tabbatar da cewa wata jami’in shige da fice, Christian Oladimeji ta gamu da tsautsayi bayan yan sanda sun dirka mata harbi a Minna ta jihar Niger.
Dakarun sojin Najeriya sun yi artabu da 'yan bindiga a jihar Neja, sun ceto mutane da dabbobi da dama da 'yan ta'addar suka sace. An yaba wa sojoji bisa aikin.
'Yan bindiga sun farmaki karamar hukumar Munya a jiahr Neja, sun sace sakataren karamar hukuma da wasu mutum huɗu. Jami’an tsaro sun fara bincike don ceto su.
Gwamnatin Neja za ta fara fitar da kayan abinci daga Arewacin Najeriya zuwa kasashen ketare. Hukumar FAAN ta ce za ta yi hadin gwiwa da jihar kan lamarin.
Gwamnati Neja ta gudanar da jarrabawa ga dalibai da ake shirin turasu karatu kasashen waje. Za a tura dalibai 1,000 zuwa kasashen Canada, China, India da Brazil.
Rabaran Bulus Yohanna ya gudanar da babban bikin aurar da masoya 21 a cocin St. Mark da ke jihar Neja, yana mai jaddada muhimmancin aure na doka da ka'idar coci.
Gwamnan Neja Umaru Bago ya ware tirelolin abinci 1,000 domin karya farashi a Ramadan. Za a raba tirela 500 kyauta, za a sayar da tirela 500 a farashi mai rahusa.
Korafe-korafe sun biyo bayan matakin Gwamna Umaru Bago na Niger ya nada tsohon shugaban APC, Jibrin Imam, a matsayin shugaban hukumar zaɓen jihar.
Gwamnan Neja, Umaru Bago ya bayyana shirin karya farashin abinci a jihar a lokacin azumin watan Ramadan na 2025. Za a karya farashin ne domin saukakawa talaka.
Jihar Niger
Samu kari