
Ncaa (Nigerian Civil Aviation Authority)







Hukumar kula da sufurin jiragen sama na farar hula, NCAA, ta garkame babban ofishin kamfanin sadarwa na Globacom da ke Wuse 2 a Abuja kan bashin N4.5 biliyan.

Gwamnatin tarayya ta yi gagarumin garambawul a hukumar jirgin sama na Najeriya (NCAA), a ranar Laraba, 2 ga watan Satumba, ta kuma kori wasu manyan daraktoci.

Jiya mu ka ji cewa Coronavirus ta harbi Shugaban Kiristocin Jihar Adamawa. Stephen Mamza ya killace kansa a dakin jinya, ya na samun kulawar malaman asibiti.

Shugaban NCDC ya ce 90% na masu cutar COVID-19 su na warkewa ne da kansu. Dr. Chikwe Ihekweazu ya fadi yadda Marasa lafiya su ke bi su warke daga Coronavirus.

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi nade-nade masu muhimmanci a babban bankin kasa (CBN), hukumar harkokin sadarwa (NCC) da wata hukumar harkokin jiragen same (NCAA). Shugaba Buhari ya amince da nada Kingsley Obiora a matsayin m