Nasir Ahmad El-Rufai
Tsohon gwamnan Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa ba zai taba zama minista ba a cikin wani tsohon faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta na zamani.
A ranar Alhamis, 27 ga watan Yuli ne aka yi rabon kwamitoci a Majalisar Wakilan Najeriya ta 10. Wasu daga cikin 'yan Majalisun sun yi nasarar dawowa kwamitocin.
A karshe, Shugaba Tinubu ya mika sunayen ministoci ga majalisa kuma an bayyana su guda 28 yayin da ake tsammanin akwai sauran jerin sunayen da shugaban zai karo
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya fito fili ya yi martani kan sunayen ministocin Shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da aka sanar.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya mika sunayen tsoffin gwamnoni 4 ga majalisar dattawa domin neman nada su a mukamin minista amma an rahoto cewa karin wasu 2 tafe.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon ministan babban birnin tarayya, Mallam Nasir El-Rufai na iya zama ministan wutar lantarki a gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu.
Jerin sunayen ministocin shugaba Tinubu ya kammala bayan kwashe dogon lokaci ana jiransa. Yau Laraba Shugaba Tinubu ya aike da sunayen ga majalisar dattawa.
Mun kawo sunayen ‘Yan siyasan Kaduna da Uba Sani yake so ya nada a Kwamishoni. Gwamnan ya aika sunan Auwal Musa Shugaba, Shizzer Nasara Bada da Sule Shu’aibu.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabon hafsan hafsoshin Najeriya Taoreed Lagbaja, zai magance duk matsalar ta'addancin da ake.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari