Manyan Labarai A Yau
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya bayyana cewa gwmanatinsa ba z sti sulhu da ƴan bindiga ba. Gwamnan ya nuna cewa ƴan bindigan ba su mutunta alƙawari.
Wani jigon jam’iyyar APC mai mulki mazaunin jihar Lagas, Joe Igbokwe, ya ba manyan masu adawa da Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi shawara ta gaskiya.
Wata baturi yar shekaru 42 mai suna Sarah Wilkinson ta auri kanta da kanta a wani biki da aka yi Harvest House da ke Felixstowe, Suffolk. An cika a bikin.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta tsame babban birnin tarayya karkashin jagorancin Nyesom Wike daga asusun Baitul Malin kasa na bai-daya.
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya sanar da sallamar manyan jami’an hukumomin da ke karkashin Ma’aikatar Masana’antu, Kasuwanci da Zuba Jari ta Tarayya.
Wasu mutane uku da ake zargi da sace mazakutar wani mutum a yankin Sabon Garin Nabardo, a karamar hukumar Toro ta jihar Bauchi sun shiga hannun jami'an tsaro.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta haramta wasu litattafai da ake amfani da su a makarantu. Wadannan sun haɗa da The Queen Primer da A Royal School Series.
Miyagun ƴan bindiga sum halaka wani mutumin da ya je kai kuɗin fansa a jihar Kaduna. Ƴan bindigan sun halaka shi ne bayan ya ƙi yarda su tafi da shi zuwa daji.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi tsokaci game da inda Abdulrasheed Bawa, dakataccen shugaban hukumar EFCC yake yayin da ya sanar da nadin Ola Olukoyede.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari