Manyan Labarai A Yau
Wani mutum da ake zaton lauyan bogi ne ya je kotu kuma yak are mutane sannan ya yi nasara a kararraki 26. An yi zargin cewa ya yi wa wani lauya sojan gona ne.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo ya bayyana ɗalilinda ya sanya ya amince ya yi aiki a ƙarƙashin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan jihar Gombe ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi amfani da N1.3bn da hukumar EFCC ta kwato wajen tsohon gwamna Dankwambo wajen biyan bashin kudaden fansho.
Sojojin ƙasar Isra'ila sun fara kutsawa cikin zirin Gaza a cigaba da yaƙin da suke yi ƙungiyar Hamas mai kare hakkin Falasɗinawa. Dubunnan mutane sun tsere.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya buƙaci sabbin ƴan majalisar zartaswarsa da su jajirce tare da yin aiki tuƙuru wajen kawo cigaba a faɗin jihar.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya bayyana cewa gwmanatinsa ba z sti sulhu da ƴan bindiga ba. Gwamnan ya nuna cewa ƴan bindigan ba su mutunta alƙawari.
Wani jigon jam’iyyar APC mai mulki mazaunin jihar Lagas, Joe Igbokwe, ya ba manyan masu adawa da Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi shawara ta gaskiya.
Wata baturi yar shekaru 42 mai suna Sarah Wilkinson ta auri kanta da kanta a wani biki da aka yi Harvest House da ke Felixstowe, Suffolk. An cika a bikin.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta tsame babban birnin tarayya karkashin jagorancin Nyesom Wike daga asusun Baitul Malin kasa na bai-daya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari