Manyan Labarai A Yau
An yi rashin sanannen malamin addinin musulunci Sheikh Yusuf Ali. Marigayin ya rasu a Kano yana da shekara 73 a duniya inda za a yi jana'izarsa a ranar Litinin.
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta tanadi hukuncinta a ƙarar da gwamnan jihar Kano ya ɗaukaka kan tsige shi da kotun zaɓe ta yi.
Likitoci sun yi nasarar yanke kafar jarumin fina finan Nollywood, Mr Ibu a wani yunkuri na ceto rayuwarsa. Jarumin ya kwana biyu ba shi da lafiya.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya saduda inda ya amince da hukuncin kotun ƙoli na tabbatar da nasarar Shugaba Tinubu.
Sanata Chukwuka Utazi tsohon sanatan Enugu ta Arewa ya miƙa wasiƙar yin murabus ɗinsa daga zama mamba a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai mummunan hari a gonar wani ɗan kasuwa a jihar Borno, inda suka halaka shi tare da sace manoma mutum huɗu masu aiki a gonar.
Dakarun sojoji sun samu nasarar daƙile harin da ƴan bindiga suka kai a wani ƙaiyen jihar Zamfara, inda suka halaka ƴan bindiga masu yawa a yayin fafatawar.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya caccaki Atiku Abubakar na PDP da Peter Obi na LP kan hukuncin kotun koli, yana mai cewa shi mutum ne mai alfahari da kansa.
Wasu miyagun ƴan bindiga ɗauƙe da makamai sun kai mummunan farmaki a ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara inda suka halaka mutum ɗaya da sace wasu mutum biyar.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari