Manyan Labarai A Yau
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya ziyarci tsohon gwamna Ayodele Fayose na Ekiti a gidansa da ke Lagas. An bayyana cikakken bayanin ganawar tasu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta sanar da cewa jami'anta sun samu nasarar kubutar da wasu mata da miji da miyagun yan bindiga suka yi yunkurin garkuwa da su.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta caccaki shugaban ƙasa Bola Ahmee Tinubu, kan rashin biyan albashin ma'aikata na watan Disamban shekarar 2023.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta gayyaci tdohuwar ministar tsohon Shugaba Muhammadu Buhari, kan badakalar N37bn.
Wasu yan Legas sun yi wa ayarin motocin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ihu suna cewa muna jin yunwa a harshen Yarbanci, a hutun da yake yi a Legas.
Uwargidan shugaban kasa Remi Tinubu ta ziyarci iyalan tsohon gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu, wanda ya rasu bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Yan bindiga sun kai mummunan hari a kauyukan birnin tarayya Abuja da jihar Neja. A yayin harin yan bindigan sun halaka mutum hudu da sace wasu da dama
Majaliasar dattawa ta shirya gudanar da zamanta domin duba yiwuwar amincewa da kasafin kudin shekarar 2024. Majalisar za ta yi zama a ranar Asabar.
An ɗage gudanar da wani daurin aure bayan an gano cewa amarya ta dauki juna biyun wani daban ba na ango ba. Yan soshiyal midiya sun yi zazzafan martani.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari