Manyan Labarai A Yau
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabon shugaban hukumar jindadin al'umma ta kasa (NSIPA), bayan ya dakatar da shugabar hukumar.
An samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a jihar Kwara bayan wasu motoci guda biyu sun yi taho mu gama. Mutum 11 sun rasu yayin da wasu suka jikkata.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya rasa matsayinsa na attajirin da yafi kowa kudi a nahiyar Afirika. An samu sabon na daya.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa babu wani rikicin siyasa da zai sanya ya kasa cigaba da ayyukan da yake yi a jihar Rivers.
Gwamna Caleb Mutfwang, ya sanar da zaman makoki na mako guda domin girmama wadanda aka kashe a harin kananan hukumomin Bokkos, Mangu, da Barkin-Ladi.
Fitaccen malamin addini mazaunin Filato, Prophet Ritabbi, ya yi hasashensa na sabuwar shekarar 2024. Malamin ya hangowa yan Najeriya tarin wahalhalu.
Rev James Odedeji, babban fasto a Najeriya, ya bayyana abun da ba zai yi tasiri ba a 2024 yayin da shugaban kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu a kasafin kudi.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi da aka yi kwanaki, Dino Melaye ya haddasa cece-kuce bayan ya koka kan rashin mai girkinsa a turai.
Bayan hare-haren da yan bindiga suka kai kananan hukumomin Bokkos da Barkin Kadi na jihar Filato, yan siyasa sun fara kai ziyara, ciki harda Shettima da Peter Obi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari