Manyan Labarai A Yau
Hukumar aikin Hajji ta Najeriya ta sanar da cewa za ta kammala jigilar maniyyatan Najeriya a ranar Litinin, 10 ga watan Yunin 2024 zuwa kasa mai tsarki.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kano sun samu nasarar cafke wasu rikakkun 'yan damfara da suka kware wajen yin alat din banki na bogi a jihar.
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Kebbi ta tabbatar da rasuwar wani Alhaji a birnin Makkah na kasar Saudiyya. Alhajin ya rasu ne bayan 'yar gajeruwar jinya.
Gwamnatin jihar Plateau karkashin jagorancin Gwamna Caleb Mutfwang ta sanar da dage dokar hana fita da ta sanya a karamar hukumar Mangu ta jihar.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP) a zaben 2023, Peter Obi ya yi Allah wadai da kisan da aka yiwa jami'an 'yan sanda a jihar Zamfara.
Gwamnatin jihar Kano ta samar da asibiti a kasa mai tsarki domin duba Alhazan jihar masu gudanar da aikin Hajjin bana na shekarar 2024 a Saudiyya.
Jam'iyyar All Progessives Congress (APC) ta samu babban koma a jihar Edo bayan babban jigo a cikinta ya yi murabus. Ya bukaci jam'iyyar ta kawo gyara.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu nasara a zaben kananan hukumomin jihar Yobe. Jam'iyyar ta lashe dukkanin kujeru 17 da na kansiloli.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka miyagun 'yan bindig yayin wani artabu a jihar Kaduna. Sojojin sun hallaka 'yan bindiga mutum biyar.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari